Albarkacin cika shekara 25 da kafuwar mulkin dimokraɗiyya a Najeriya ba tare da katsewa ba, BBC ta zanta da Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar.